Skip to content

Qofar babban falon gidan Mama Atika muka bu'de da sallama dauke da bakinmu,babu kowa falon sai qarar Tv da tashar Africa TV ce ake kallo zama mukayi nida Halima a kujera mai 2seater muka fara kallon film episode na Iyalina dashi ake haskawa tashar Africa TV 'din muka tarar,bamu jima da zama ba Mama Atika ta shigo falon da sallama gami da fara'arta muka amsa mata ta zauna kujera mai kallon tamu.

Gaisheta muka yi ta amsa murya sake ta kalleni.

"Lale marhabin da manyan baqi,Yanzu Ina kitchen naji kamar anyi sallama shine na leqo. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.