Skip to content

Kai tsaye ya duba Location a wayarsa ya gano wani asibiti ne. Kasancewar Hajara ma ta watsar da wayar ne a gefe tana ci gaba da rizgar kuka.

Amina kuka take yi tana cewa "Ki tashi zamu kai ki wurin Zayyad. Dan Allah kada ki yi mana haka."

Ikon Allah ne kaɗai ya kawo Zayyad cikin asibitin. Duk idanunsu ya rufe kuka kawai suke yi. Ya jingina da jikin bango yana jin bai kyautawa kansa ba, a yanzu lokaci ne ya juya nashan wahalarsa. Domin shima ba zai taɓa daina sonta ba har ya koma ga Allah.

Yana. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.