بِسم الله الرحمن الرحيم
Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah me kowa me komai da ya bani ikon fara littafin nan me taken NAWA ƁANGAREN. Littafin da ya ƙunshi abun al'ajabi da ƙaddara wadda bawa baya wuce mata.
Wannan littafin ya ƙunshi wani darasi guda ɗaya wanda shi ya ja hankalina har na ji ina son in rubuta wannan littafi.
Littafin nan ƙirƙirarren labari ne, ban ce lallai duk abun ke ciki ya na faruwa ba. Na yi shi ne dan isar da wani saƙo guda ɗaya amma dunƙule
Wannan littafin daga farkonshi har ƙarshe sadaukarwa ne gare. . .