Skip to content

His excellency ya numfasa tare da furzar da wani iska mai Matuƙar zafi ya ce “Hajiya Maryam Nayi Matuƙar mamakin jin haka , yau a duniyar nan da a ce wani ya ce min zaki aikata abu makamancin haka wallahi bazan yarda ba , kin fi duka matana addini da ilimi , kuma ga su nan gabansu na faɗa , amma kuma kin aikata babban kuskuren da a cikinsu babu wanda yayi ko da kaɗan ne na abun da kika yi " , cikin kuka Hajiyar Maryam ta ce “Kayi haƙuri , wallahi ba halina ba ne , kuma ƙaddara ce ta riga. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.