Malam Rabi'u ya ɗago ya kalli su Baffa yana faɗin “Mahaifiyar Sadauki na ɗauke da cikin Bobbo wata ɗaya cif , a wannan daren Aljani Mazbandala ya saka ƙwanshi a cikinta ", Baffa ya ce “Tabbas Mamman Sadauki ta wahala matuƙa cikin Sadauki , a lokacin tagwaye ta haifa ɗaya ya zo ba rai ɗaya kuma ya tsaya shi ne Sadauki ", Malam Rabi'u ya ce “Wanda ya mutu shi ne ɗanku , ya mutu ne saboda jaririn ɗanku bazai iya rayuwa tare da Sadauki ba " , hawaye na bin kuncin Mamma ta miƙe tsaye , Malam Rabi'u ya kalle ta. . .
I do really want to b part of this
Thank you
I enjoyed it
Thank you so much
I enjoyed it
Thank you