Skip to content

Falo ne kato wanda yake dauke da duk wani nau'i na kayan alatu wanda falon hamshakan masu kudi ne kadai ake iya samunsu, falon ya kawatu kwarai matuka. Kan kujera me zaman mutum daya Taufiq ne zaune cikin shiga ta kamala kyakkyawan matashi ne ajin farko baki ne amma bakinsa me kyau ne.

An cika teburin glass din gabansa da Kayan ciye ciye da lemo Kala -kala Amma babu abinda Taufiq ya iya dauka ya ci saboda zuciyarsa cike take da sake-sake na dalilin Kiran da Haj. Murjanatu tayi masa na gaggawa wanda ko kadan bai son duk. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.