Skip to content

Hajara ta kara kallon yarta cikin matukar tausayawa, tace " na rokeki muhseena kibar wannan maganar, kamar kullum bazan gaji da gaya Miki ki dauke kanki daga Jin maganganun mutane ba, komai lokacine ranar da duk lokacin aurenki yayi babu makawa Allah zai baki Mijin da zaki aura, don haka don Allah ki sama kanki hakuri da dangana duk abinda kike ji nima ina ji tashin hankalin da kike ciki na shiga Wanda ya fishi ina Kuma ciki har yanzu.

Ke kadaice sanyin idaniyata, saboda ke kadai kawai nake rayuwa idan Kuma kikace zakisa kanki acikin irin wannan yanayin to yaya. . .

This is a free series. You just need to login to read.

1 thought on “Nima Matarsa Ce 14”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.