Alh jibrin ya jinjina Kai cike da fusata yace, " kawai yarinya karama zata zo ma mutane da tsurfa, to matukar tace zata bankado abinda ke rufe to zata kwana aciki , Kuma hawanta kujerar manaja bazai Hana mu cigaba da yin abinda Muka sababa, yadda na ninke mahaifiyarta a Bai bai ta dauki amana da yarda ta dora min haka itama Zan tura Mata yarda da ni ko ba don Allah ba."
Murtala yayi dariya yace " ina goyon bayanka oga, Kuma Kada a manta acigaba da yaga min kamar yadda aka Saba amanace tsakaninmu babu Mai ji balle ya gani."
Haka. . .