Skip to content

Muhseena ta zauna, zaman jiran zuwan Kabir, Amma yanayin aiki yasa Kabir ya daga zuwa.

Domin saida ya Kara kwanaki uku akan kwanakin da yace zai zo din, kafin Allah ya kawo Shi Durmi.

Abu biyu ne a cikin zuciyar muhseena, na daya murnar zuwansa na biyu fargabar abinda zai biyo baya.

A yammacin ranar jumaa, Kabir na zaune Kan tabarma a zauren gidan su muhseena cikin kyakkyawar shigarsa ta blue din shadda babu aiki ajikin rigar amma yanayin aikin yayi matukar kyau ya Kuma dace da jikinsa, Kabir ma'abocin sa hula ne don haka yauma ya murzata akansa. . .

This is a free series. You just need to login to read.

1 thought on “Nima Matarsa Ce 25”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.