Skip to content

Tace "yauwa Alh dama yakamata ace kana nan don kaji abinda ke faruwa". Ya lalubi kujera ya zauna Yana kallon Kabir yace ," meke faruwa Kabir". Haj Salma tace " ina fatan Ka Kula da yadda Kabir ya canja ya rame ya fita hayyacinsa". Yadan numfasa yace " Na Lura Kuma harna Kira Shi na tambaye Shi damuwarsa amma yace min babu abinda ke damunsa, Wanda na bishi da haka ne kawai saboda Bana son na takura masa yin abinda baiyi niyya ba , na dai yarda da cewa komai daran dadewa zai biyoni da damuwar sa."

Kabir yayi kasa da kansa cike da. . .

This is a free series. You just need to login to read.

1 thought on “Nima Matarsa Ce 31”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.