Haj murjanatu daya daga cikin manya manyan gidajenta ta zabama mujaheeda inda zata zauna tare da mijinta,bayan da mujaheeda ta tabbatar Mata da gidan yayi Mata ya dace da tsarinta.Duk da gidan lafiya lau yake baida wata matsala haka tasa akara gyara Shi tace tana bukatar amaida Shi sabo.
Ta bangare daya Kuma tuni duk kayan dakin mujaheeda sun sauka daga Dubai Bana tsammanin hatta cokali an sayama mujaheeda daga Nigeria komai daga waje aka sayo.Hatta kayan da zata sa na biki daga waje akayo order su.mujaheeda Kam ta samu dukkan gata don idan gata Yana. . .
Dan Allah ayi mana update
👍👍👍
✌️✌️
Yyi dadi 💃💃💃
Muna godiya