Cikin gida Hajjah ta shiga da ita tana mai jin kamar itama kukan zata yi, amma ta samu sukuni yanzu da ta ganta cikin k'oshin lafiya. Suna shiga Abba ya isa ga Musab dake k'ok'arin shiga motar shi don ya wuce gida, gefenshi Farhan ne da Burhaan da ya d'aure fuska tamau ko sallamar da yayi masa bai amsa ba Farhan ne ya amsa har da masa godiya.
Kallonsu yayi da kyau yace " mun gode fa bawan Allah, Allah ya saka da alkhairi aina ka sameta? " murmushi yayi yana cewa " Babu komai ai Alhaji, a nan. . .
pls i need competed document