MISFORTUNE
Babu wanda ya kula da halinda yake ciki, sakamakon kacamewar da wurin yayi da hayaniya saboda albishir d'in da akayi.
Numfashinshi yaji ya na seizing tamkar zai tafi gaba'aya, yayinda yake tambayar kan shi 'why Yaya Islaam?, of all people why him?' A gefen Burhaan kam duk k'wak'warka ba ka isa ka gane halinda yake ciki ba, fuskar nan ce tashi ta yau da kullum blank and plain.
Babu ko d'igon emotion balle kayi tunanin ya amsa ko bai amsa ba, while a ran shi wani irin rad'ad'i da k. . .