His Visit
A cikin kwanakin kowa ya koma ga ayyukan da suke gaban shi, yayinda 'yan Abuja suke haramar komawa don kowa ya baro ayyukan shi masu muhimmanci a can. A masu shirin tafiya har da Lele don ita ma ta kwan biyu bata lek'a office d'in ta ba, dan ma Ummu ta kan lek'a mata time-time to yanzu kam ita ma bata nan.
Duk tsayin sati biyun da suka yi bata had'u da Burhaan ba, wanda shine ya tsarawa kan shi. Sai dai a gefenta ba k'aramin rad'ad'i da. . .