Skip to content

Tun da yabar ɗakinta a yammacinnan bata ƙara ganinsa ba, har aka wayi gari. Ta leƙa tsakar gida ta windonta ya fi sau goma ko za ta ga giftawar Mukhtar, amma ko alamarsa bata gani ba.

Ranta ne ya ƙara ɓaci. Minti ɗaya biyu sai ta ɗaga hannu ta shafi lafaffen cikinta. Ita kaɗai take sakin murmushi akai-akai idan ta tuno tana ɗauke da cikin Haskenta.

A jiya da lamura suka ɗakko kwaɓe mata har suka ziyarci gidan Maman Murad zuciyarta cike take da nadama mai tarin yawa. Amma bayan tabbatuwar ciki a jikinta daga bakin. . .

This is a free series. You just need to login to read.

2 thoughts on “Rabon A Yi 32”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.