Skip to content

Shiru bai taba mishi yawa ba, lokutta da yawa ma yana jin yayi mishi kadan, ko shi kadai ne zaune a bangaren su cikin gida, sai ya dinga jin hayaniya a cikin shirun dakin, karar agogo, fanka ko AC din cikin dakin, ko wani kwaro da ba zai ce ga inda yake ba, hakan kawai na hana shi sukuni, shisa ya siyi abin toshe kunne, yana da su wajen kala hudu. Su kansu basa taimaka mishi, idan yasa duk kananun hayaniyar sai ta daina isa cikin kunnuwan shi, sai kuma ya dinga jin surutun da yake wanzuwa tsakanin kwakwalwar shi. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.