Skip to content

Ba zaice ga asalin abinda ya faru da Baban shi ba, tun idan ya rufe idanuwanshi yana hada kadan daga cikin alamomin fuskar Bukar har ta bace masa, muryarshi da yake tunawa ma gani yake kamar hasashen zuciyarshi ne. Sauran abubuwan a bakin Saratu yaji.

"Babanka ma tsallakewa yayi ya barka, me yasa ni za'a tilasta mun zama da kai?"

Ranaku babu adadi, ya sha numfasawa da nufin tambayar Daada, saiya kasa, saboda yanda take kallon shi, saboda abinda yake gani a cikin idanuwanta, shine yake tsayar dashi kowanne lokaci, saboda tasha furta.

"Bukar..."

A kasan numfashinta idan yayi. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

1 thought on “Rai Da Kaddara 48”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.