Skip to content

Da ƙyar Labeeb ya samu Dawud ya bashi Khateeb. Yadda ya ga ya goya shi ta gaba haka yayi shima.

Wani shaƙiƙin Ummi ne zai mata wanka. Babu 'yan uwanta ko ɗaya. Don basu sani ba. Mamdud Dawud yasa ya shiga kiran mutane yana faɗa musu jana'iza.

Dawud shi kaɗai yaima Ummi wanka, shi ya haɗata, zuciyarshi a bushe yake jinta cikin ƙirjinshi har ya gama. Zuba wa gawar Ummi idanuwa yayi naɗe cikin likkafani.

Tunanin yadda take ji yake yi. Tunanin yadda shima wata rana zai buƙaci haka. Tunanin ko a. . .

This is a free series. You just need to login to read.

1 thought on “Rayuwarmu 12”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.