Skip to content

Yau ma duk canopies ɗin da aka kafa cike suke da mutanen da Dawud yasan duk don Labeeb suka taru. Haka rayuwa take dama. Kyawawan halayanka za su ja maka addu'ar neman rahama daga mutanen da ko kalar fuskarka basu taɓa sani ba. 

Tunda ya leƙa ya dawo abinshi, Labeeb ne da Tayyab suke can, tunda aka yi mishi allurai jiya, da safe kuma ya ɗan sha tea da magani ya ce zazzaɓin ya sauka. 

Sai dai kukan da yake y akai akai. Shi kam nan ya zauna cikin gida yana kula da su. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.