Skip to content

Ruwa ta kawo mishi, ta sam waje ta zauna, jikinta sanye da atamfa, fuskarta ta sha kwalliyar da zata baka mamaki a shekarunta. 

Far ta yi da ido tare da kallon Abba ta ce, 

"Alhajina kana faɗa min yadda kuka yi da yaran nan."

Murmushi Abba yayi, abincin da ya gama ci ya mishi daɗi sosai. 

"Taurin kan Dawud na nan, yaron nan baya jin magana Wallahi. Kin ga yadda ya rufe ido zai min fitsara, wai ni yake ce ma in fitar musu daga gida. 

Har Tayyab ma, yaran duk sun girma."

Murmushi. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.