Skip to content

"El yumna..... Bansan ya take ba, bata numfashi...."

Dawud yake faɗi yana dafe kanshi cikin hannayenshi. Miƙewa Labeeb yayi daga tsugunnen da yake ya kama hannun Dawud yana taimaka mishi ya miƙe. 

Yana kallon jirin da yake ɗaukar shi, dam ya riƙe shi, ya fito da shi daga cell ɗin, 'Yansandan da ke wajen ya kalla. 

"In wani abu ya same shi...... I will see you in court, zan tabbatar babu wanda ya ƙara saka uniform a cikinku!"

Yana jin yadda idanuwansu ke yawo a jikinshi har suka fice daga Police Station ɗin. Mota. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.