Skip to content

Ɗakin yake kallo, babu abinda bai hargitsa ba, wanda zai fasu ya fasa. Wanda zai iya karyawa ya karya. Hannun shi duk ya fashe. 

Zafi-zafi yake ji da raɗaɗi da ba zai iya misaltawa ba, ƙirjinshi yayi nauyi kamar an ɗora dutse. Sam baya jin zafin ciwukan da ke hannunshi. 

Abu ɗaya ke mishi yawo cikin kai yana ƙona mishi zuciya "*EL". Tun akan abinda Abba yai musu ya daina yarda da mutane. 

Ba kalar kokwanto da tantama da baiyi ba akan Yumna. Zuciyarshi ta ɗauki watanni da soyayyar ta kafin yardarta ta samu. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.