Skip to content

A hankali komai yake tafiyar musu, a hankali rayuwa ke zuwa musu da sauyi na dangana da rashin sajda. Kewarta na nan a kullum. 

Sai dai tare da kewarta akwai juriya da dishewar zafin rashinta. Soyayyar su gareta na cikin yawan addu'ar su dake samunta. 

Yanzun haka da Zainab da Zulfa suma sun samu gurbin karatu a KASU kamar sauran 'yan uwansu. Sai dai inda Zulfa ke karantar 'Microbiology', Zainab kuma na karantar 'Biochemistry'.

Wani lokacin sukan tafi tare da Zainab ɗin, wani lokacin kuma da su Asad ko Mamdud. Su kuma dawo da duk wanda lokacin. . .

This is a free series. You just need to login to read.

1 thought on “Rayuwarmu 27”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.