Skip to content

Wanke wanke ta gama ta fito daga kitchen ɗin. Don bata jin tana da nutsuwar zuwa wajen aiki shi yasa ma bata fita ba. 

Sallama ta ji. Zuciyarta ta doka. A sanyaye ta amsa shi tana kallonshi. Mafarkin da ta yi jiya yana ƙara faɗo mata a rai. 

Tama kasa ce mishi komai. Ƙarasowa yai inda take ya kama hannunta. Bai damu da yadda hakan ya sa shi jin wani ƙunci ba. 

Abinda ya kusan faruwa tsakanin shi da Beeba yake son mantawa. Janta yai zuwa falo. Binshi kawai take ya ajiye jakarshi kan kujera ya. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.