Gudu take yi iyakar iyawar ta, ko ba’a tambaya ba daga ganin irin wannan gudun kasan ana kokarin tserema wahala ne ko kuma wani mummunan yayi da aka tsinci ake kuma kokarin tserema hakan. a duk inda kaga mutum yana gudu irin haka to tabbas hadarin da yayi tozli dashi yafi karfin tunanin mai tunani, Tabbas irin wannan gudun wuce sa’ar da budurwar keyi ko shakka babu za’a iya misaltashi gudun ceton rai, ko kadan kuma ko alama babu wani yanayi da zaka kalla a tattare da ita kaga alamun gajiyawa ko sarewa a cikin yanayin da. . .
Dakyau. Fatan alheri.