Skip to content

Binta ba ta shirin biki tabbas, amma kowa a dangi yana shirin wannan biki ciki har da Nabila wadda take nuna ta fi kowa murna.

A boye ita ta siyo kayan lefe Mujahid ya je ya dauka ya kai garinsu sannan aka kawo gidansu Binta daga can. Har kayan suka yi kwanakinsu a gidan ko kallonsu Binta ba ta taba yi ba.

Danginta babu irin nasihar da ba sa yi mata game da yadda take son bayar da kunya amma tamkar ta bayan kunneta komai ke zuwa ya wuce. Haka ma ake ta faman yi wa Mujahid wannan nasihar, shi. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.