Ranar wata juma'a da dare ya kwana gaya wa Allah zai fasa son da ya ke wa Binta duniya ta ji ta sani. Ya roqi dacewar lamura tare da sauqinsu babban ciki shi ne Binta, Ubangiji ya toshe zuciyarta daga kawo masa naqasu.
Ya wayi garin asabar cikin saqe-saqen dabarun ta inda zai billo wa lamarin. Binta dai 'yar qarama ce a qirar jiki, amma nutsuwa da kamalarta na tula mata kwarjini ainun sannan tana qara girma da kwarjinin a duk lokacin da ya kwatanta kansa gabanta yana farke mata gaskiyar shi fa sonta yake.
Ya jima. . .
Rigar Siliki Shine Zababben Zababbu Acikin Littafanda Nake Matuqar So Bana Gajiya Dashi
Tayaya Zansamu PDF Dinsa?
Gaskiya littafi yayyi qoqari