Skip to content

Hakika akwai kwararru ba na wasa ba a Nizamiye, watakila kwarewar su ce ko kuma ince Astagfirullah Allah bai yi kwanaki na sun kare ba kawai shi ya cece ni. Amma an kashe kudi ba na wasa ba. Sannan daga farfadowa ta Abba ya bi ni da wadannan muggan maganganun. Wanda suka nuna ko kadan suicidal attack dina bai sauko da shi daga kan dokin kudirin sa ba.

Anti da Ya Omar suka dukufa roko, rokon Abba suke akan ya janye ya kyale ni in yaso duniya ta koya min hankali don wanda nake so din ma fa babu shi. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

1 thought on “Sakacin Waye? 15”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.