To ita kam Ummati ba ma wannan ta duba ba wajen aurawa Gidado da Mamman Aisha da ake kira (Asshe) da Hafsatu da ake kira (Hassu) illa duk fadin garin Gashaka su ne yaran da aka tabbatar sun sauke Al’qur ani sun kuma haddace shi kafin su cika shekaru goma-goma. Hassu da Asshe ‘yan biyu ne masu kamanni daya basu taba yin karatun boko ba sai na addini. Wanda ya sanya suka zama ‘yammata masu nutsuwa da tarbiyyah ababen rububi a wajen samarin Mambilla, kowanne uba da kowacce uwa fatan su a auro musu zuriyar Muhammadu Jauro, ga. . .
Jazakillahu khair aunty sumy
Maa shaa Allah,our very own Aunty Summynmu
Thanks so much
Allah yakara basira
Gaskiya littafin yana kawo wuta
Allah sarki Allah baya barin wani dan wani yaji dadi