As a devoted Catholic - Christian ya san darajar mata, ya san menene kame kai da mutunta kai, kuma addinin sa ya hore su da zabawa 'ya'yan su uwa tagari ba mara wadannan qualities din na sama ba. Duk irin kyawun matan kabilar BIROM wadanda tarihin - tarihi ya nuna cewa Biroms daga Ethiopia suka bullo, suka bulla Sudan, sannan Chad, kafin su dire a Niger, inda suka zauna na dan lokaci kafin su yo Hijira ta din-din-din su dawo 'Jos Plateau'.
Mafi yawan al'ummar kabilar Berom kiristoci ne da suka karbi addinin Christianity a hannun turawan. . .