Skip to content

A can wani dan kankanin sako, ko in ce wani dan lungu na zuciyar kuma, bidirin farin ciki ne ke gudana irin na cikar buri, ga kuma alhini da taraddadin Abba. Wato akwai wani guilty conscience din yin aure ba da yawun Abba Na ba a tattare da ni, ba da cikakkiyar yarda da sanya albarkar sa da kuma cikakken iznin sa ba. Na tabbata abinda ya hana farin cikin nawa cika kenan.

Don haka in ka ganni a wannan lokacin sai ka rasa gane a halin da na ke ciki. Na yi tagumi kawai na rasa abunda ke min. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.