Skip to content

HERE COMES “WASILAH"

(MY LIFESTYLE  INFLUENCER)

Masu iya magana kan ce “Rai dai… ba ya rabuwa da rabo sai dai idan ya kare.” Ko su  ce "komai lokaci ne" musamman aure lokaci gare shi kuma kamar habo ya ke idan lokacin da aka kaddara ma dan adam yin sa ya zo. Abin mamaki a wannan zuwan da Abba ya yi Mambila ya zo ne da zancen da ya bai wa kowa mamaki, wato ya samu matar da zai aura a can Abuja, diyar shugaban wajen aikin su.

Ummati ta bantari goro ta tauna kafin ta kura masa ido. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

11 thoughts on “Sakacin Waye? 4”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.