Ni da na haihu haihuwar fuju’a na fi shi karfin zuciya, ni na bashi shawarar ya kira ambulance a tafi da Kaka maimakon ya yi tukin mota a halin da yake kuma ya kira min likita ta. Dana ga ya kasa kiran wayar ma ni na karba na kira asibitin mu, na yiwa likitar da ke duba ni bayani cewa tazo gida na haihu ba zato, dan kuma bai yi kuka ba har yanzu kuma muna da tsohuwa mara lafiya ta taho da hospital van.
Ko mintuna ashirin baa rufa ba motar asibitin ‘Mayo Clinic’ ta iso gidan mu. . .
I love the novel
💃💃💃💃