Skip to content

Hawaye fal ido na, ba na zafin marin dana sha bane daga yatsun Hamzah, a’ah, na tunanin daga hannun da marin ya fito ne, hannun da kullum ke shafata, yake runguma ta yana tarairaya ta da sumbata na ne. Hawayen suna son bulbulowa amma ina kokarin rike su ta dole, ina gayawa kai na ban cancanci zubar da su ba, don zubar su ma rahma da cancanta ne. NI NA JAWO kuma sakaci na ne; zabar soyayya akan Baba na, so duk abinda soyayya ta janyo min in sa hannu in karba da godiya, in sa zani da majanyi. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

1 thought on “Sakacin Waye? 55”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.