Jirgi ya daga, yayin da at the same time zuciyata ma ta luluka cikin memories na zamana shekaru takwas a kasar Amurka, ta kuma dawo ga kissime-kissime na abinda zan tarar a gida. Tunanin Ummati, Anti Wasila da kannena da ta ke ta haifa mun ko wacce irin karba zasu yi min? na san dai su Maryam-Jamilah zuwa yanzu duka sun manta ni. Na tabbata haduwarmu will be very emotional. Na kuma shiga harhada kalmomin da zan yi wa Abba amfani da su wajen ban hakuri. Na yanke shawarar ba zan boye masa komai ba a game da. . .
Istanbul
I like reading