Shi da kansa ya san hakan, yana bukatar ilimin addini tunda yana son addinin musuluncin da zuciya daya, yana kuma son ya mutu musulmi, musulmai su binne shi a maqabartar musulmai. Ba ya son tuna irin burial din jahilcin da Beroms suka yi wa kaka.
Har A/Cwato Air-Conditioner aka saka mata a kabari wai don kada ta ji zafin kasa. He has been asking himself cewa wannan ba jahilci ba ne? Ta ina za’a sami electricity a cikin kasa? Har da kudin guzuri duk suka hada mata. Ta ya ya wanda ya mutu babu ruhi a. . .