Firr! Ummati ta ki russuna zuciyar ta a kan Hamzah, ta ki yarda a ko’ina ba’a rasa na kirki har a gidan Fir’auna, in everything there’s exception, ta ce sai dai na kara zaba ko shi ko su. Ba maganar auren Omar kuma har abada sun kashe ta, in har da gaske yafiya da afuwar su nake so ita da Abba kawai in zauna tare da su.
Shi ma Abba da ya zo washegari a bisa kiran mahaifiyar sa ya yarda ya saurare mu, amma ya ce shi da say, sai abinda Ummati ta fada, da. . .