Dr. Amina Mas’ud tana (ward round ) ranar Litinin da safe aka aiko wata nos ta gaya mata Dr. Turaki na kiranta in ta gama abinda take yi. Ta amsa da “toh” a zuciyarta tana fadin ‘this is not his habit (wannan ba dabi’ar sa bace) kebewa da mata, ko kiran likita yana tsakiyar aiki. It must be important. Kwana biyu basu zo aiki ba saboda ‘election’ (zabe), bayan zabe kuma taje kauye gaida Baffanninta ta kwana biyu, don haka yau tanada aiki da yawa zai shiga lokacinta gaskiya.
Ta cigaba da zagaya marassa lafiyarta daya bayan. . .
Barka takorinmu the best among the rest. Tabbas ke din ta daban ce, salonki ba irin nasu bane. His excellency jikas da Amina sun nishadantar damu. Iliya masoyin jikas ya nishadantar damu. Allah ya karo zakin hannu. Allah bada jinkiri mai albarka. I’m dai da Rai da lafiya, toh bazamu gajiya da bibiyarki ba
Tnx