Skip to content

Goggonta kadai ta samu a gida, suka yi murnarsu har suka gaji. Wannan karon ma ba ta gaya wa Goggo adadin kudin da ke cikin asusunta ba. Ta san Goggo tsorata zata yi ko ta darsawa ranta zargi, ta dai gaya mata ya biya ta albashinta cikakke, da kudin tantabarunta. Ta ce musu kyauta ta ba shi, ya ce in ba ta karba ba, zai maido mata kayanta.

Goggo ta ce,

"A'a ba a yi haka ba, ki karba."

Ta yi murmushi,

"Na karba Goggo"

Sun yi sallar isha a daren ranar, bayan Amina ta idar da shafa'i. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.