Skip to content

Shekaru uku kenan da auren Maarouf da Amina, tana goyon danta na biyu mai sunan Baban Maarouf wato Habib da suke kira ABBA. Wanda ya biyo bayan danta na fari Masud. (Hanif). Maarouf na gab da sauka daga kujerarsa don haka komai ya cakude musu, ba ya samun zama ko kadan, suna yawon kamfen gari-gari don neman samun kara hayewa gwamnatin Bauchi a karo na biyu.

Sosai suke kewar sa a gidan musamman Hanif da yayi mugun sabo da mahaifinsa. Hatta wanka in yana gida shi yake masa. Abba dan maman sa Hanif dan Abbansa.Kullum haka rayuwarsu take. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

2 thoughts on “Sanadin Kenan 50”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.