Skip to content

Ta zauna tana facing ɗinsu, ba ta damu da kallon da suke mata ba ba wanda ya yi mata magana sai ita ta gaida Abdurrashid.

"Ba ka shigo ba." Ta ce da ta ƙare gaisuwar, ƙara ɗaure fuska ya yi bayan shakkar Haj yar Yaya da yake da tuni ya kore ta ya yi mata fata-fata.

"E ban shigo ba. Ya amsa mata a taƙaice."

Ta ci-gaba da zama tana jan shi da magana, Hamida ta ƙi magana don tana son ta ga ƙarshen rashin kunyarta, idan ma ta yi magana tana ganin ta mayar da kanta. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

1 thought on “Shirin Allah 37”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.