To babu yanda dai Baba ya iya, dan bin umarnin Yagana dole in har ana son kwanciyar hankali, sannan kuma Baba yana neman albarka.
Ta yunƙura ta miƙe Sannan tace da Ya Kabiru,
"Tashi muje ka rakani kamin lokacin tafiyar ta ku yayi" Yace da ita,"A'a fa Yagana ki kama hanya ki tafiyarki ke ɗaya kawai, ni da zan kai yara makaranta, yaushe muka je muka dawo har na shirya"
"
"To amma dai naga ai da sauran lokaci tafiyar, yanzu ne fa zamu dawo ba zama za muyi ba...ina so ne a haɗa har. . .
So amazing