Skip to content

Hankalin Gwaggo da Kulu a tashe yake matuƙa, dukansu sun kasa samun stability, sam sun kasa yarda Mairo ta ɓata ɓat, har gwara Kulu ma na iya jurewa, amma Gwaggo kuwa tun da rana ta faɗi ya tabbata babu Mairo babu dalilinta, shikenan ta yanke jiki ta faɗi, shikenan duk wani budget nata akan Mairo ya rushe, nan da nan aka ɗauketa zuwa asibiti, kuma a lokacin ne Kulu ta fito dan ta sulale ta gudu amma halin da Gwaggon ke ciki yasa dole ta janye ƙudurinta domin idan tayi hakan tayi butulci, daga ita sai Inna. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.