Yinin kwana ɗaya da na karanci Suhail na fahimci shi mutum ne irin Ya Kabiruna, rayuwarsa me sauƙi ce, yana da son mutane, yana da wasa da dariya, ga fuskarsa tamkar ta Ya Kabiru cikin fara'a a kowanne lokaci.
Yau Inna Amarya ce da girki, tana kammalawa ta ƙwala mana kira ni da Adawiyya da Jamila akan mu kai karin Kumallo ɗakinsu Ya Kabiru, mu kuma sanar musu na baƙi ne idan bai isa ba wani acikinsu yazo ya ƙara musu. Na ɗauki kwanon koko, Adawiyya kuma ta ɗauki tasar ƙosai sai Jamila ta ɗauki kofuna. A. . .
Inajin dadi novel din
Inajin da din lbrn nam