Skip to content

Wata irin kunya take ji duk ta narke masa, dire ta ya yi saman gado yana hararta, sannan ya ce "Hala baki da suna"? ɗan turo baki ta yi ta ce "Toh ai baka tambayeni ba, Aliyaa kai fa?" Cikin ranshi ya maimata Aaliyaa a fili ya ce "Aleeyu Haydar." Lumshe idanuwanta ta yi tana jin wani mugun bacci, mayukansa ya miƙo masa dan ta shafa, kallon man take yi cikin rashin fahimta, dafe kai ya yi ya iso gabanta ya fara shafa mata a hannayenta har gangaro cinyarta, haka ya yi ta shafa mata man man bayan ya. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.