Skip to content

Sai da aka yi sati d’aya tukunna Aslam ya bar Huda ta je wajen Mama da kyar, dan sai da ta dinga yi masa kuka wiwi tukunna amma ya ce,

“Daga ranar sai wata wata zata dinga zuwa”.

Tana ta fushi haka suka nufi gidan da yamma bayan ce mishi ta yi wuni takeso ta yi.

Tana zuwa aka yi sa’a su Ummu suma sun zo ita da Sumayya da Khadijadan haka farin cikin ya had’e mata biyu.

Gaisawa kawai Aslam ya yi da su da kyar daga haka ya juya ya fita da sauri.

Dariya su. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.