"Mamma...!"
"Maganar da naji, gaskiya ne?To idan naji maganar nan daidai, idan har kunnuwa na gaskiya suka jiye min. Babu gargad a ciki. Idan zancen da na saurara haka yake, wato babu aljanu" Mama tana faɗin haka tazo ta zauna a bakin gado na kusa da ni ta ci gaba da cewa,
"Wato babu abinda ya hana samari zuwa wurin ki balle ya hana ki aure?Ina tambayar ki kinyi shuru?" Mama ta daka min tsawa. Ta ci ga ba da cewa,
"Kina so ki ce min kece kika yanke wa rayuwar ki zama a haka, kika hana. . .
Madallah nice ba yaxanyi in sami labarin offline na godi
Ki tuntubi bakandamiya domin samun labaran