Wasila
Tun da Sukayi haka da ISHAQ wasila taci ganye Wanda ya zarce na baya . Domin kuwa a yau joint Kwana tayi da Mai Naira Wanda ya isheta da Kiran waya. Don haka tayi Shiri na Sosai da kayan Yar Sokoto Wanda ta yarda da ingancin su Domin kuwa suna kawo Mata fire.
Ta fito cikin dogon hijabin ta Wanda ta sakaya matsiyaciyar kwalliyar da ta tayi.
Ta Dubi yusra tana fadin, "Kinga shinkafar can yusra ki debo ki dafa muku don ya kamata ma ace Zuwa yanzu kin iya girki don na huta in yaso idan Uban. . .