Goggo ta dubi murja tana zaro idon ta waje tana fadin.
"Ni ? Allah ya sauwake murja wallahi ba zan iya hada tafiya da wasila ba don Bak'in ciki kawai zan kwasa Muna tafe ana nuna mu? Ba zan jera da ita ba in taga dama ta biyo bayan mu in ma Bata Gani ba tayi zaman ta ni da ke mun wakilce ta. Ke kinji yadda ake yamad'id'i da yarinyar Nan a kauye kuwa ? To ni Kam in dai da ita zamu tafi sai dai ku tafi ni Kam ba zan iya jerawa da ita ba.
"Kiyi. . .