Skip to content

Kwanan Saddam Ashirin cif a garin partacout Wanda yayi daidai da kammala iddar Farida har da kwana Biyar. Don haka a wannan satin Sameer ya Shirya tahowa katsina ya tunkari Farida da Maganar Auren KISAN WUTAR da ya Shirya Mata ita da Nazir.

Saddam Kam ya samu abubuwa masu yawa daga sojojin da suke cikin barracks din su Sameer Saboda shakuwar da yayi da mutane a barracks din kowa ya kawo kyauta ya bawa Saddam . Kai hatta da Ogan su Sameer kanal iziddin yayiwa Saddam kyauta ta ban mamaki . Domin kuwa ya bashi kayan sojoji na Yara kala biyar masu. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.